TOZARTA EKWEREMADU: Dole fa sai an rika taka wa IPOB burki – Jakadan Najeriya a Kasar Jamus
‘Yan kabilar Igbo ne suka ci masa mutunci, duka da kuma yaga masa riga, a lokacin taron bikin Kabilar Igbo ...
‘Yan kabilar Igbo ne suka ci masa mutunci, duka da kuma yaga masa riga, a lokacin taron bikin Kabilar Igbo ...
Kungiyar dai a can baya ta taba bayar da sanarwar wa’adi ga daukacin ‘yan kabailar Igbo da su kwashe komatsan ...
Kungiyar dai ta bai wa dukkan wani dan kabilar Igbo wa’adin wata uku da ya fice daga Arewa.
Ya yi kira ga shugabannin kabilar Igbo din da su yi amfani da yan uwansu da aka nada a mukaman ...