Ba na ƙabilanci a raba muƙamai, cancanta na ke dubawa – Buhari
Buhari dai kusan duk lokacin da ya nada mukamai sai ya sha suka cewa ya na nuna Arewanci, bangaranci ko ...
Buhari dai kusan duk lokacin da ya nada mukamai sai ya sha suka cewa ya na nuna Arewanci, bangaranci ko ...
Cikin makon da ya gabata ma shugabannin kungiyar sun kai irin wannan ziyara a Jihar Oyo.
Gwamnatin Najeriya za ta ci gaba da bayar da damar yin addini ga kowane dan Najeriya, kamar yadda doka ta ...
Buhari ya fadi haka ne da yake karbar bakuntar wasu shugabannin Yarbawa daga jihar Ogun a fadar gwamnati dake Abuja.
Sai ya yi kira ga ‘yan Najeriya kada su bari wasu su yi amfani da wannan karairayin su yaudare su.