JUYIN MULKI: Hedikwatar tsaron Najeriya ta ƙaryata rahoton wai ana shirya kifar da gwamnatin Tinubu
Kakakin Hedikwatar tsaron Tukur Gusau ya ce jaridar ta shirga karya ne babu wani abu mai kama da haka da ...
Kakakin Hedikwatar tsaron Tukur Gusau ya ce jaridar ta shirga karya ne babu wani abu mai kama da haka da ...
Ali Bango ya hau mulki shekaru 14 da su ka gabata, bayan rasuwar mahaifin sa, Omar Bango.
Kwanan nan Amirka ta dakatar da wani tallafin da ta ke bai wa Nijar, bayan sojoji sun ƙwace mulki a ...
Nuland ta shaida cewa ba ta samu ganawa da Shugaban Mulkin Soja ko hamɓararren Shugaban Ƙasa, Bazoum ba.
Kusan duka Sanatocin sun yi magana kuma sun yi watsi da zabin a tura soja saboda dalilai da yawa
Babangida ya ce shiri ne wanda ba mai dorewa ba. Ya ce tunani ne mai kyau amma fa ba mai ...
Su kan su bangarorin jami’an tsaro da ofisoshin diflomasiyya sunnkasa tabbatar da wannan zargi da Lai ya yi.
Ban yi da-na-sanin shiga juyin mulkin gwamnatin Ironsi ba
KADARIA: Da Abacha ya yi juyin mulki ya kaji?