KWALLON KAFA: Liverpool ta nuna ba da wasa ta ke ba, Ko AJAX zata iya Turin
Daren jiya Laraba ne aka kammala wasan kafsawar farko a wasan kusa na karshen karshe, wato Kwata-Final.
Daren jiya Laraba ne aka kammala wasan kafsawar farko a wasan kusa na karshen karshe, wato Kwata-Final.
Kwalliyar Ronaldo ba ta biya kudin sabulu ba
Kungiyoyin 20 Da Suka Fi Kashe Makudan Kudade Wajen Biyan Albashin 'Yan Wasa
Dukkan kwallayen dai Pjanic ne ya ci su a bugun daga kai sai mai tsaron gida.
Ronaldo dai ya musanta zargin da ake masa. An yanke masa wannan hukunci ne ranar Juma’a.
Za a buga wasannin farko a watan Afrilu
Leo Messi ne ya ci kyautar wanda ya fi kowa cin kwallaye a wannan shekarar kwallon na Laliga.
Shin Barcelona za ta iya farke kwallayen uku a bugawa ta biyu kuwa?