Kashe-kashe a Najeriya laifin Gaddafi ne – Buhari byAshafa Murnai April 12, 2018 An kashe Gaddafi cikin watan Oktoba, 2011, bayan ya shafe shekaru 42 ya na mulki.