Za ayi zaben kujerar dan majalisar jiha na karamar hukumar Sabon Garin Zaria, ranar 19 ga Yuni – INEC
Hukumar Zabe mai zaman kanta za ta gudanar da zaben cike gurbi na mazabar Sabongarin Zaria ranar 19 ga Yuni.