Buhari ya nada surikin sa shugabancin Hukumar Kan Iyaka a asirce byAshafa Murnai November 5, 2018 0 An nada Junaid Abdullahi a ranar 18 Ga Oktoba, amma a asirce, ba tare da an yi sanarwa ba.