Yadda na kubuta daga masu safarar mutane zuwa kasar Saudiyya, bayan dandana azaba da na yi
Da yawa daga cikin su sun makale a kasar babu yadda za suyi su dawo Najeriya ma.
Da yawa daga cikin su sun makale a kasar babu yadda za suyi su dawo Najeriya ma.
dukkan wadannan mutane da ake Dawowa da su duk su na da bukatar tallafi, agaji tare da tantance yawan su.