KILU TA JA MASA BAU: Spain ta kori mai horas da ‘yan wasa a jajibirin fara gasar cin kofin duniya byAshafa Murnai June 13, 2018 0 Spain ta yi nasara sau 14, an yi canjaras da ita sau 6.