KARIN WA’ADI: Buhari ya yi wa APC Sutura, da ta kwashi kashin ta a hannu – Shehu Sani
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.