ANA WATA GA WATA: Rashin wuta ya sa an lalata tiransifoma 80 da sace wayoyin lantarki a Jos
Rashin wutar dai ta faru sakamakon ayyukan 'yan bindiga waɗanda suka lalata layukan da ke dakon wutar a jihar Neja.
Rashin wutar dai ta faru sakamakon ayyukan 'yan bindiga waɗanda suka lalata layukan da ke dakon wutar a jihar Neja.
Gwamnan ya umarci jami'an tsaro su tabbatar da ana bin doka da oda a Jos da Bukuru da ma jihar ...
Dan sandan da ya shigar da kara Ibrahim Gokwat ya ce wani Bashir Musa ya shigar da karar satar da ...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Alfred Alabo ya sanar da haka da yake zantawa da manema labarai ranar Laraba ...
Ya ce waɗannan shanu sama da 25,000, ko dai an karkashe su, ko kuma an sace su an yi wani ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta kam wani faston cocin ECWA mai suna Bitrus Albarka da aka samu da laifin ...
Sai dai kuma taron ya haɗu da cikas, yayin da wani dandazon matasa suka tayar da rincimi a wurin taron.
Mun fito ne domin mu wanke dattin da APC suka jibga mana a garin Jos. Za mu wanke garin tas, ...
Buhari ya bayyana haka a wajen taron Kamfen din jam'iyyar APC da aka yi a garin Jos, Jihar Filato
Alkalin kotun Suleiman Lawal ya raba auren duk da kokarin da kotun ta yi na ganin ta sasanta ma'auratan.