KORONA: Za a bude makarantu ranar 14 ga Satumba a jihar Kogi byAisha Yusufu September 1, 2020 Gwamnatin jihar Kogi ta sanar cewa za ta bude makarantun jihar ranar 14 ga Satumba.