Sanatoci 13 da ke fuskantar tuhumar kotu da EFCC
Wadannan sanatoci suna fuskantar tuhuma ne a kotu da hukumar EFCC saboda hannu da suke dashi dumu-dumu wajen harkallar kudaden ...
Wadannan sanatoci suna fuskantar tuhuma ne a kotu da hukumar EFCC saboda hannu da suke dashi dumu-dumu wajen harkallar kudaden ...
Jonah Jang ya ce zaman da ya yi haramtacce ne wanda kotun ta tura shi ba bisa ka’ida ba.
Ana tuhumar Jang da almubazzaranci da kudade a lokacin da ya ke mulkin jihar Filato.
“To ta yaya ku ke so zan taimaka ga ci gaban jihar Filato? Don haka ni ba zan iya gane ...
An samu sabanin ne bayan da sanata Jang kuma tsohon gwamnan jihar Filato ya furta a wani gidan radiyo cewa ...