Kokarin Jolly Nyame na neman beli daga kurkuku ya ci tura
Dama da ita Banjoko din ce ta dauke Nyame shekaru 14 a gidan kurkuku a ranar 14 Ga Mayu na ...
Dama da ita Banjoko din ce ta dauke Nyame shekaru 14 a gidan kurkuku a ranar 14 Ga Mayu na ...
A dalilin haka ne yasa kotu ta yanke masa zaman kurkuku har na tsawon shekaru 14, babu tara.
Nyame yayi gwamna a jihar Taraba ne daga 1999 zuwa 2007.