LAKANIN CUTAR KORONA: Hukumomin Kula da Lafiyar Amurka sun ce a tsaida dirka wa mutane rigakafin Johnson & Johnson
Tuni dai aka dankara wa sama da mutum miliyan 6.8 rigakafin Johnson & Johnson a matsayin lakanin korona.
Tuni dai aka dankara wa sama da mutum miliyan 6.8 rigakafin Johnson & Johnson a matsayin lakanin korona.
Johnson ya gode tare da jinjina wa Buhari, wanda ya kira shugaba na yankin Kasashen Sahel, na Afrika ta Yamma ...
Sannan ba mu da albashi illa dan kyauta da muke samu daga cinikin wadannan kaya da muke saidawa.