Gwamnonin APC sun goyi bayan Buhari kan soke karin wa’adin shugabannin jam’iyya
Dama dai jiya Talata sun shafe tsawon lokaci su na tattauna batun, amma aka rabu baram-baram.
Dama dai jiya Talata sun shafe tsawon lokaci su na tattauna batun, amma aka rabu baram-baram.
Kwamishinan ‘Yan sandan Abuja Sadiq Bello ya sanar da hakan wa manema labarai inda ya kara da cewa sun kama ...
Alkalin Kotun Abdullahi Baba ya tura sharia’ar zuwa kotun Kwastamari dake Abuja.