El-Rufai ya yi wa Shehu Sani, Sule Hunkuyi, Danjuma Laah luguden tsinuwa
A yau babu makiyan talakawan mutanen jihar Kaduna kamar Sule Hunkuyi, Shehu Sani da Danjuma Laah.
A yau babu makiyan talakawan mutanen jihar Kaduna kamar Sule Hunkuyi, Shehu Sani da Danjuma Laah.
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.
Kin yin gangamin jam'iyyar na kasa zai iya yi wa jam'iyyar Illa a 2019.
Wasu 'ya'yan jam'iyyar APC sun gudanar da zanga-zanga a ofishin jam'iyyar dake Abuja
Bolaji Abdullahi ya tunatar da Sagay cewa bai yiwuwa mutum ya ce ya na son dan mangwaro, sannan kuma ya ...
Na sani cewa da zaran ya kammala wadannan ayyuka da ya sa a gaba jihar Kaduna za ta zama wata ...