WATA SABUWA:Idan zaben APC ya hargitse, Oyegun zai ci gaba da shugabanci -APC
Hakan zai tabbata ne kawai muddin aka kasa gudanar da cikakken taron gangamin jam’iyya.
Hakan zai tabbata ne kawai muddin aka kasa gudanar da cikakken taron gangamin jam’iyya.
Ta ci gaba da cewa ta na jin haushinn irin wahalhalun da su da iyalan su suka shiga wajen tabbatar ...
Bayan ayyukan gyara kasa da gwamnatin Buhari ke yi, ana ta kokarin ganin wutan lantarki ta wadata a ko-ina- a ...
Sanarwar ta ce ‘Jam’iyyar APC ta lura da cewa tada kurar da ake yi domin a kawo sauti ya fara ...
Wannan sa-toka-sa-katsi dai ta samo asali ne tun cikin 2014.
Kakakin jam’iyyar Bolaji Abdullahi ne ya sanar da hakaan a wata takarda da ya saka ma hannu yau.