An zabi Nuhu Shadalafiya sabon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kaduna
Nuhu na wakiltar Karamar hukumar Kagoro a majalisar dokokin.
Nuhu na wakiltar Karamar hukumar Kagoro a majalisar dokokin.
Shima bai fadi ko wace jam'iyya bace zai koma.