Shugaban masu dafa abinci na Gidan Gwamnatin Jihar Barno, ya rataye kan sa byAshafa Murnai May 28, 2019 An kwanto gawar sa daga kan bishiya kimanin karfe 3:30 na yamma.