YAJIN AIKIN JOHESU: Zamu ci gaba da kula da marasa lafiya a asibitocin gwamnati – Likitoci
Likitocin Najeriya sun lashi takobin ci gaba da kula da marasa lafiya a a asibitocin kasar nan.
Likitocin Najeriya sun lashi takobin ci gaba da kula da marasa lafiya a a asibitocin kasar nan.
A karshe Adewole ya yi kira ga JOHESU da su hakura su janye yajin aikin.
Gwamnati ta kafa kwamiti da a yanzu haka yana tattauna hanyoyin da suka fi dacewa a bi domin biyan bukatun ...
Ojabo ya fadi haka ne a Abuja sannan ya kara da cewa tuni kwamitin da gwamnati ta kafa ta fara ...
Ma'aikatan jinya sun fara yajin aiki ne a ranar Talata.
Za a rufe asibitoci.
Wa'adin da suka ba gwamnati ya kai karshe.
Chimela ya bayyana cewa yau watanni shida kenan gwamnati ta kasa cika wadannan alkawara da ta dauka.
Kungiyar ta ce idan ba a biya musu bukatun su ba za su fara yajin aiki da ga ranar 1 ...
Kungiyar ta janye yajin aikin ne bayan amincewa da alkawurran da gwamnati tayi mata a tattaunawar da suka yi a ...