Kungiyar Ma’aikatan kiwon lafiya JOHESU ta fara yajin aikin gamagari
Mataimkain shugaban kungiyar JOHESU Obinna Ogbonna ya sanar da bayan taron kungiyar ranar Alhamis a Abuja.
Mataimkain shugaban kungiyar JOHESU Obinna Ogbonna ya sanar da bayan taron kungiyar ranar Alhamis a Abuja.
Kungiyar ta ce jami'an kula da marasa lafiya ke fara kai caffa ga majiyyaci a duk halin da ya ke ...
Gwamnati ta ce a mika mata sunayen wadanda suka yi ta zuwa aiki cewa su ne za ta biya albashi.
A matsayin mu Likitoci wato shugabanin fannin kiwon lafiya
Biobelemoye ya ce kungiyar ta amince ta janye yajin aikin ne bayan tattaunawa da tayi da sauran mambobin ta da ...
Ma'aikatan Lafiya na shirin janye yajin aiki.
Yajin aikin da ma’aikatan asibitocin kasar nan karkashin kungiyar JOHESU suka shiga tun a ranar 17 ga watan Afrilu ya ...
Shugaban kungiyar ya ce ba za su janye yajin aiki ba duk da wannan umarni daga kotu.
Saraki ya ce za su ci gaba da tattauna wa da JOHESU da jami'an domin ganin sun koma aiki.
Asibitin gwamnatin tarayya 'Federal Medical Centre' (FMC) dake Jabi ta maya gurbin ma’aikatan jinya