NLC ta ce ‘yan sanda sun gwaggwabji shugaban ƙungiyar su na ƙasa, har suka kumbura masa kumatu
Ya tabbatar da cewa 'yan sanda sun saki Ajaero, amma fa sun gwaggwabje shi, har sun sauya masa kamammu.
Ya tabbatar da cewa 'yan sanda sun saki Ajaero, amma fa sun gwaggwabje shi, har sun sauya masa kamammu.
Biden ya fitar da wannan sanarwa a ranar Talata da dare, Jim kadan bayan an bude wa masu zanga-zanga wuta ...