KIRKIRO MASARAUTU: Masu ikon zaben sarki a Kano sun maka Ganduje kotu
Gwamnatin Jihar Kano ta kafe kan cewa takardar umarnin kotu ba ta same ta ba sai bayan bada sandar mulkin.
Gwamnatin Jihar Kano ta kafe kan cewa takardar umarnin kotu ba ta same ta ba sai bayan bada sandar mulkin.
Tun a 2017 ne a ka rika zuga gwamna Ganduje da ya tsige sarki Sanusi bisa zargin wai an samu ...