An bude bangaren sufurin jiragen sama na matafiya kasashen waje na filin jirgin saman Aminu Kano
Gwamnatin tarayya ta sake bude bangaren sufurin jiragen sama na matafiya kasashen waje na filin jirgin saman Aminu Kano ranar ...
Gwamnatin tarayya ta sake bude bangaren sufurin jiragen sama na matafiya kasashen waje na filin jirgin saman Aminu Kano ranar ...
Ya ce akwai yiwuwar jirgin na su hatsari ya yi ya fado kasa, amma har yanzu dai babu labarin inda ...
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta tabbatar da hatsarin da wani jingin saman ta da ya rikito daga sama a daidai ...
Babban Darektan Hukumar NCAA Musa Nuhu, ya shaida haka a wata takarda da ya rabawa manema labarai a Legas.
An gudanar da taron da manema labarai ne a Abuja a ranar Litinin din nan.
Jirgin dai samfurin Bombardier CRJ ne mai cin fasinjoji 50 kadai.
Wani shirgegen bera ya hana jirgin sama tashi tsawon sa’o’i 12
Cikin kasashen da suka dakatar da samfurin jiragen har da China da Rasha da sairan kasashe da dama.
Sai dai kuma wannan duk bai sa Ezekwesili ta saduda ba, sai ma ta kara bude wuta.
Mohammed Lamin yace jihar tayi hakan ne domin ta kara samun kudaden shiga da kuma bunkasa tattalin arzikin jihar.