Zamu rage yawan talla a tashoshin jirgin kasar Kaduna zuwa Abuja – Amaechi
Ya ce yanzu haka ribar da suke samu ya fi kudaden da suke kashewa wajen gyara taragon jiragen.
Ya ce yanzu haka ribar da suke samu ya fi kudaden da suke kashewa wajen gyara taragon jiragen.
Mazauna unguwan Rigasa sun yaba wa gwamna Mal. Nasiru El-Rufai akan wannan kokari da yakeyi a jihar musamman a wannan ...
Yace karamar kujera wanda take naira 600 ta koma 1,050, inda babban kujera kuma ta koma 1500 daga 900.