Buhari ya sauka Kasar Amurka
Buhari zai tattauna da shugaba Trump ne Kan abubuwan da ya shafi tsaro, tattalin arziki da saka jari a Najeriya.
Buhari zai tattauna da shugaba Trump ne Kan abubuwan da ya shafi tsaro, tattalin arziki da saka jari a Najeriya.
An cafke Dino ne a filin jirgin saman Abuja
Babu wani abu da aka yi wa fasinjojin domin kowanen su ya fita daga jirgin salum-alum.
An tabbatar da cewa ba a rasa rayuka ba, kuma matuka jirgin da sauran fasingoji sun fita daga cikin jirgin ...
Fasinjojin sun tsallake rijiya da baya.
Oni ya ce ya fara sata a cikin jirgine a wannan shekara.
Za mu hukunta wanda ya kai wa ofishin mu hari.
An dai shirya zuwa Madagali ne domin kai kayan agaji wadanda NEMA za ta raba, tare da rakiyar masu ruwa ...
Mohammed Lamin yace jihar tayi hakan ne domin ta kara samun kudaden shiga da kuma bunkasa tattalin arzikin jihar.
Ya sanar da hakan ne da ya ke zantawa da manema labarai ranar Laraba a Abuja.