An kama saurayin da ya babbake ‘yan uwan budurwar sa saboda ta fasa soyayya da shi
Titi ita kadai ce ta rayu daga cikin ‘yan uwanta tara sannan tana kwance a wani asibiti a jihar Ondo.