An ragargaza kayan zabe a Jihar Benuwai byAshafa Murnai March 23, 2019 0 An tare motocin a kan hanyar Zaki Biam, a lokacin da suke dauke da kayan Mazabar Azendeshi.