KIRA GA MATAN AURE: Ku daina yi wa mazajen ku kwalelen Jima’i idan suka bukace ku – Likita
Wani kwararren likitan mata Eric Okunna ya bayyana yadda mahimmancin jima'i ga ma'auratan ke taimakawa wajen inganta zaman aure.