HARAJIN JIKI MAGAYI: Gwamnatin Tarayya ta tara Naira biliyan 512 na VAT daga Afrilu zuwa Yuni -NBS
Hukumar Ƙididdiga wadda a Turance aka sani da National Bureau of Statistics ce ta yi wannan bayani dalla-dalla, a cikin ...
Hukumar Ƙididdiga wadda a Turance aka sani da National Bureau of Statistics ce ta yi wannan bayani dalla-dalla, a cikin ...
Majalisar Dattawa ta amince Buhari ya yikarin haraji
Wadannan kudaden ta ce an tara su a cikin watanni uku na farkon shekarar 2019, wato daga Janairu zuwa Maris.