Kotu a Zamfara ta dage shari’ar Musa da ya auri Jikar sa har suna da ƴaƴa 8 yanzu
Musa ya ce yana son matan sa wacce jikar sa ce mai suna Wasila, kuma ba zai sake ta ba.