Dan sanda ya bindige wata mata bayan ya sha giya ya yi mankas
Haka wata ganau, kudiyar wadda aka kashe din, mai suna Elizebeth Bassey ta bayyana.
Haka wata ganau, kudiyar wadda aka kashe din, mai suna Elizebeth Bassey ta bayyana.
Babban Mai Shari’a na kotun, Mohammed Shu’aibu, ya ce a ci gaba da tsare Ramalan a kurkuku, har zuwa ranar ...
Babban Daraktan NYSC na kasa ne, Sulaiman Kazaure ya bayyana haka.
Abaribe ya ce abin haushi ne duk lokacin da Buhari ya yi kuskure sai ya ce “Ni ban sani ba.”
Lai Mohammad ya jinjinawa gwamna Bagudu kan nasarorin da jihar ta samu wajen bunkasa aiyukan noma a jihar.
Sun samu matsaya guda da gwamnati
Ko da yake bai ce komai ba akai, ana sa ran zai amince ya tsaya takarar a 2019.
Samuel Otom ya ce dokar na nan daram, ba za a cire ta ko a sassauta ta ba.
Kungiyar ta ce gwamnatin ta biya albashin sabbin likitocin da ta dauka a watan Agusta 2017.
Jam’iyyar ta kafa kwamiti da zai yi nazarin kowane korafi tare da gano yadda za a magance su.