DOKAR HANA KIWO: Gwamnatin Benuwai ta kwace shanu 105 da ake kiwo ba bisa ka’ida ba
Jihar Benuwai dai ta haramta kiwon dabbobi barkatai a fadin jihar.
Jihar Benuwai dai ta haramta kiwon dabbobi barkatai a fadin jihar.
Ko da ya ke shi Amousun har yau ya na cikin APC, kuma ya tsaya takarar sanata.
A bar kowace jiha ta biya daidai nauyin aljihun ta
Isah ya bayyana haka ne a takarda da ofishin yada labaran sa ta fitar, wanda jaridar Daily Trust ta wallafa.
Abin da ya sa ba za mu iya binciken Gwamna Bindow ba
An ceto ta ne kwana daya bayan da aka yi garkuwar da ita.
Tashar wadda a lokacin da Ameachi ke gwamnan jihar Ribas, ya sayar da ita ne ga kamfani mai zaman kan ...
An damke wanda ake zargin ne bayan da aka samu cikakken labarin abin da ya ke aikatawa daga jama’a.
Ina nan daram a Jam'iyyar APC.
hukumar ta horar da ma’aikatan asibitocin 2000 domin inganta aiyukkan da suke yi.