‘Yan bindiga sanye da kayan sojoji sun bindige mutane bakwai a Kaduna
Haka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
Haka nan kan titin Abuja zuwa Kaduna ya yi kaurin suna wajen garkuwa da mutane.
Yadda Jama’a sun daina kwana gidajen su saboda gudun masu garkuwa
Mohammed ya ce gwamnati ta amince ta kara Naira biliyan takwas kan jimlar kassafin kudin da gwamnati ta fara gabatarwa.
Wadannan kauyuka kuwa sun hada da Tipchi, Deru, Sabon Gari, Tudun Wada da Barawo duk a gundumar Burra.
Dalilin da yasa gwamnatin Barno ke rusa gidajen karuwai da gidajen giya
Gwamnan jihar Yobe Mai-Mala Buni ya bayyana cewa gwamnati za ta yi wa malaman makarantun gwamnati jarabawar kwarewa a jihar.
Yayin da aka zo wajen biyan kudi ga kamfanin, sai aka biya shi naira bilyan 19.3, maimakon naira bilyan 27.5 ...
Ma'aikata 10 ne kacal ya samu a sakatariyan a lokacin da yayi wannan ziyara.
Alamun kamuwa da wannan cuta sun hada da yawan fama da ciwon ciki, ciwon kai, mantuwa, rashin haihuwa da makamantan ...
Wanda aka sace din dai gwamnatin jIhar Zamfara ce ta dauke shi aikin likita a Babban Asibitin Tsafe.