TSOMOMUWA: Ko Yari zai tsallake siraɗin harkallar kudaden da ya jibjibge a bankuna
An dai sake gayyatar sa ne a ofishin EFCC da ke Lagos, inda ya isa wajen karfe 11 na rana, ...
An dai sake gayyatar sa ne a ofishin EFCC da ke Lagos, inda ya isa wajen karfe 11 na rana, ...
Asusun TETFund za ta tallafa wa kwalejin Kimiya 'Abdu Gusau' da Naira biliyan daya
Gwamnatin Jihar Zamfara ta kaddamar da shirin raba kayan abincin azumi da na da Sallah ga marayu 40,000.
Masu garkuwa da mutanen sun sace mutane 16 daga wannan kauye a ranar 29 ga watan Janairu.
Yari ya yaba wa jami'an tsaro bisa ga kokarin da suke yi na samar da tasro a jihar.
Ya ce an kashe wasu a kauyen Daban-Doka, kusa da Dansadau, inda a can ne aka kashe mahara 20 din.
Gwamnati zata ci gaba da samar wa mazauna sansanonin tallafi.
"Muna rokon gwamna Yari ya dawo Zamfara, ya dai na yawon Abuja. Mutanen sa na bukatar sa a gidan."
“Ina kuma mamakin yadda ma wadannan ma’aikata ke iya ciyar da iyalin su, su biya kudin haya da kudin makarantar ...