Mala-Buni ya baiwa ƴaƴan marigayi Sheikh Goni aiki a jihar Yobe, ya ce gwamnati zata kula da iyalan marigayin
Mala-Buni ya bayyana haka da ya ke ganawa da iyalan marigayin a fadar gwamnatin jihar ranar Talata.
Mala-Buni ya bayyana haka da ya ke ganawa da iyalan marigayin a fadar gwamnatin jihar ranar Talata.
Dama kuma Lawan ya nema a 2015, amma bai samu ba, sai aka zabi Sanata Bukola Saraki.
Sharibu dai na cikin daliban Dapchi 110,sai dai kuma duk an saki sauran, sai ita kadai ta rage.
Yanzu dai kusan shekaru hudu kenan tun bayan sace wadancan daliban da aka yi.
Babu rahoton ko anyi garkuwa da wasu mutanen kauyen.
Jami’ar Ahmadu Bello wadda ta zo ta biyu, an samu dalibai da su ka cikac fam na rububin shigar ta ...