Hukumar Sojojin Sama za su binciki zargin yadda jiragen yaki su ka yi wa sojojin kasa ruwan wuta a bisa kuskure
Harin da Boko Haram su ka kai ne ya sa aka gaggauta kiran sojojin sama, domin su je su kai ...
Harin da Boko Haram su ka kai ne ya sa aka gaggauta kiran sojojin sama, domin su je su kai ...
Buhari ya aika da sunayen sabbin shugabannin Hukumar Hajji ta Kasa
Boko Haram sun sace shanu 200 da tumakai 300, sun kona gidaje 65 a kauyen Bale-Shuwa
Pink ta ce sare itatuwa na kara matso da Hamada kusa.
‘yan siyasa na amfani da tsagerun matasan da ke dauke da makamai suv na abokan adawa tsoro.
Ya ce wannan lamarin kuwa bai yi wa wasu ‘yan-siyasar-Abuja ‘yan asalin jihar dadi ba.
bayan an horas da su za mu basu kudade da kayan aiki domin fara sana’o'in su.
Kakakin Sojojin, Burgediya Janar Sani Usman ne ya bayyana haka a cikin wani jawabi da ya fitar ga kakafen sadarwa ...
Sauran gidajen mai kalilan da ke bude, su ne saida kowace lita ce akan naira N250.
Tuni an mika dabbobin ga jami’an tsaro.