A daina kallon ta’addancin Boko Haram a matsayin ‘jihadi’ – Buhari
Ya ce idan aka mika kai borin Boko Haram ya hau, to bukatar ‘yan ta’addar ta biya kenan.
Ya ce idan aka mika kai borin Boko Haram ya hau, to bukatar ‘yan ta’addar ta biya kenan.
Kungiyar ta fadi haka ne a wata ganawa da tayi a Abuja ranar Alhamis.