Tinubu ya ci amanar Kiristoci, ba zan cigaba da mara masa baya ba tunda ya zabi musulmi mataimaki – Sanata Abbo
Tinubu bai kyauta ba da ya zabi siyasar sa gaba da zamantakewar yan Najeriya, tsintsiya daya madauri daya.