Kotu ta umarci EFCC, SSS da ’Yan sanda su damke Diezani cikin kwanaki uku byAshafa Murnai December 5, 2018 0 Kotu ta nemi a kamo su a gurfanar da su a ranar 25 Ga Fabrairu, 2019.