Muna kokarin rage yawan ‘yan takarar kujeran shugaban kasa na PDP – Walid Jibrin
Ya ce a matsayin su na dattawa bai kamata ace wani ya karkata ga dan takara ba.
Ya ce a matsayin su na dattawa bai kamata ace wani ya karkata ga dan takara ba.
Ya yi wannan jawabin ne a Kano, tare da Ministan Yada Labarai a wurin taron Kwararru Kan Harkokin Sadarwa.