Sanata Barau ya gwangwaje ‘yan sandan Kano da babura sama da 1000
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, sanata Barau Jibrin, ya bai wa rundunar 'yan sandan Kano kyautar babura sama da 1000 domin ...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, sanata Barau Jibrin, ya bai wa rundunar 'yan sandan Kano kyautar babura sama da 1000 domin ...
Akwai abubuwan da ba za mu iya faɗi ba sabo da tsaro, amma dai ina faɗi wa zauren majalisar ne ...
Bugu da ƙari, Kwankwaso, saɓanin Alhassan, sai da ya yi aikin gwamnati na tsawon shekaru 17 sannan ya yi digirin ...
Yayin da suka ga Akpabio bai yi komai ba, sai ALDRAP ta aika masa da takardar gargaɗi, cewa za su ...
Sakamakon da aka bayyana kawai an bayyana haka ne amma Kwankwaso da ɗan takarar sa ya ci zaɓe wannan kowa ...
Na amince da naɗa Honorabul Abdulmumin Jibrin da Barista Ladipo Johnson matsayin kakakin yaɗa labarai na rundunar yaƙin neman zaɓe ...
Jibrin ya ci gaba da bayyana abin da ya kira tantagaryar rashin mutuncin da wannan babban ɗan gudubale ke gantsara ...
Kabiru Gaya, Jibrin Barau sun lashe kujerun sanata a zaben Kano ta Kudu da ta Arewa
Wakilan sun bayyana haka ne a takarda da shugaban su sanata Kabiru Gaya ya saka wa hannu ranar Alhamis.
Ya ce a matsayin su na dattawa bai kamata ace wani ya karkata ga dan takara ba.