Mutuwa ta sake ratsa Majalisar Dattawa, ta dauki Sanata byMohammed Lere February 10, 2020 0 An tabbatar da rasuwar Sanata Ignatius Longjan da aka bayyana rasuwar sa a safiyar Lahadi.