FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja
Useni mai shekaru 79, ya kasance Janar mafi kusanci da marigayi Sani Abacha, kuma ya yi Ministan FCT Abuja a ...