Gwamnatin Kaduna ta saka dokar hana walwala na awa 24 a kananan hukumomin Jema’a da Kaura
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar ...
Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jihar Samuel Aruwan ya sanar da haka a takarda da ya fitar ranar ...
A wannan wuri ne za a rika killace duk wanda ya kamu da cutar a yankin Kudancin Kaduna.
A dalilin haka mutane goma suka mutu sannan da dama sun sami rauni.
An sallami yara daga asibiti.
An kashe shi ne a cikin gidan sa da ke kauyen Ankwa, cikin karamar hukumar jema'a.
Shugaban rundunar tsaro na Operation safe haven ya ce tuni rundunar sa ta kama wadansu amma ana bincike akai.
Zaman Lafiya ya dawo kauyen.