Farfesa Jega ya zama mashawarci na musamman ga shugaba Tinubu
Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a yayin da yake fatan samar da cigaban mai ma’ana a ...
Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a yayin da yake fatan samar da cigaban mai ma’ana a ...
A ƙarshe mahalarta taron sun nuna muhimmancin gaskiya da lura da kyakkyawan shugabanci wajen yaƙi da cin hanci da rashawa.
Tinubu ya ce a duk lokacin da bai samu sukunin zaman kwamiti ba, to Jega ne zai jagoranci zaman kwamitin.
Cikin watan jiya ne Tinubu ya naɗa Kwamishinonin Zaɓe 10, waɗanda cikin su aka tabbatar akwai masu ɗauke da katin ...
Ya ce a wajen tantancewar kuma tilas a riƙa yi ƙeƙe-da-ƙeƙe, ba kawai a riƙa cewa, 'duƙa ka yi gaisuwa ...
Jega kwararren mai yin dharhi ne kuma tsohin mataimakin shugaban jaridar Daily Trust. Sannan kuma shine mawallafin jaridar 21st Chronicles.
Ya bayyana cewa babban dalili shi ne mambobin jam'iyyun siyasa masu ɗimbin yawa ba su ma da rajistar jam'iyyun da ...
Farfesa Attahiru Jega ya kwatanta jam'iyyar PDP da APC kamar wasu tagwaye 'yan gida ɗaya, ciki ɗaya kuma masu kama ...
Yanzu ku duba ku gani, kafin zuwan APC jam'iyyar ta yi ta kurin cewa zata saka ƙafar wando ɗaya da ...
Jega ya kara da cewa dole 'yan siyasa su rage son kai, satar kudin gwamnati da facaka da su.