“Wanda ya ce sanatoci ba za su hau motar alfarma ba ya raina mu” – Sanatoci byAshafa Murnai September 19, 2019 “Ai cin fuska ne ma a rika sukar mu don za a ware kudi a sai mana mota SUV.”