SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:
Na ce ɗaukar tsauraran matakai ya zama wajibi domin ɗora ƙasar mu kan tafarkin walwala da bunƙasar tattalin arziki.
Na ce ɗaukar tsauraran matakai ya zama wajibi domin ɗora ƙasar mu kan tafarkin walwala da bunƙasar tattalin arziki.
Sai kuma zunzurutun Naira tiriliyan 3.61 waɗanda za su tafi wajen biyan basussukan baya, wanda gwamnati ke yi a kowane ...
Buhari ya ce gwamnati zata zauna da majalisun kasa domin kirkiro dokoki da za su ba matasa dama a rika ...
Sannan kuma me ya sa ba a bada hakuri a lokacin ba, kuma ba a yi sanarwa ba daga bisani?
An amince a kashe naira milyan 293 domin sayen kyamarori, makirho da talbijin a NTA.
A wancakalar da Buhari a 2019 kawai, shine farinciki na
kungiyar ta EU ta bayyana a cikin wata sanarwar da ta aiko wa PREMIUM TIMES a yau Alhamis da safe.
Da ya ke masu jawabin maraba, Farfesa Rasheed ya jinjina wa Dangote kan wannan gaban-gabarar aiki da ya kinkimo.