BINCIKE: Dalilai 5 da yasa mata suka fi son ayi musu aiki mai makon su haihu da kansu
Ga wasu dalilai da wasu mata suka bada kan dagewa sai hakan
Ga wasu dalilai da wasu mata suka bada kan dagewa sai hakan
"Wannan shine ainihin muguntar da bata da na biyu nan taba gani a tsawon rayuwata.”
“Mu fa nan idan za mu karbi mata masu haihuwa, to tunda ba mu da wutar lantarki sai dai mu ...